Kashi
![]() | |
---|---|
biogenic substance type (en) ![]() ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
portion of solid body substance (en) ![]() ![]() ![]() |
Amfani |
manure (en) ![]() ![]() |
Karatun ta |
Q2996863 ![]() |
Produced by (en) ![]() |
gastrointestinal tract (en) ![]() |


Kashi shine abu mai karfi ko taushi na sauran abinci wadanda jiki bazai iya narkarwa ba. Amma ƙwayoyin halitta dake cikin babban hanji suke narkar dasu dan amfaninsu.[1][2]
Ana fitar da kashi ne ta mafitar dubura ayayin da ake yin bahaya.
Ana amfani da Kashi amatsayin taki ko soil conditioner a harkokin noma. Kuma ana ƙona ta yayi amfani dashi amatsayin fuel source ko amatsayin construction material. Wasu amfanin kashi amatsayin magani ansamu ayanzu. A bangaren kashin mutum, ana amfani dashi a fecal transplants ko fecal bacteriotherapy ayanzu. Fitsari da kashi dukkansu biyu ana kiransu da excreta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Tortora, Gerard J.; Anagnostakos, Nicholas P. (1987). Principles of anatomy and physiology (Fifth ed.). New York: Harper & Row, Publishers. p. 624. ISBN 978-0-06-350729-6.
- ↑ Diem, K.; Lentner, C. (1970). "Faeces". in: Scientific Tables (Seventh ed.). Basle, Switzerland: CIBA-GEIGY Ltd. pp. 657–660.