Fitsari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Samfarin fitsarin dan'adam

Fitsari wani ruwa wanda by-product na metabolism dake jikin mutane da yawancin dabbobi. Fitsari na fitowa ne daga ƙoda yabi ta ureter zuwa mafitsara. Yin fitsara ke sakamakon fitar fitsari daga jiki.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.