Mura
| Rashin lafiya | |
|---|---|
| Sauran sunaye | Rashin kumburi na catarrhal |
| Yadda ake furta shi |
|
| Kyakkyawan | Ilimin huhu |
Mura (/kəˈtɑːr/ kə-TAR) kumburi ne na Tantani na daya daga cikin hanyoyin iska ko ramuka na jiki, [1] yawanci mura na kasancewa tattare da makogwaro da gorar hanci. Zai iya haifar da zubar Majina da fararen ƙwayoyin jini wan da ke haifar da kumburi na wadannan hanyoyin tantani, har a cikin kai, ta dalilin kamuwa da wannan cuta. Mura na da alaƙa da sanyi na yau da kullun, ciwon tantanin Makwallato, da tari na kirji, amma kuma ana iya samun ta a cikin marasa lafiya masu dauke da ciwon adenoiditis, otitis media, sinusitis ko tonsillitis a turance. Majinar da aka samar ta hanyar Mura na iya fita ta hanci ko baki, ko kuma ta haifar da toshewar hanyoyin iska wanda zai iya zama ciwo mai tsanani.

Muhimmancin asibiti
[gyara sashe | gyara masomin]Saboda aikin kunnen mutum na daidaita matsin lamba a cikin yankin kai, toshewar Kunne na iya haifar da rashin jin daɗi yayin canje-canje a matsin yanayi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Catarrh - Definition and More from the Free Merriam-Webster Dictionary". Merriam-webster.com. Retrieved November 8, 2011.