Tukunya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tukunya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na pot (en) Fassara da cookware and bakeware (en) Fassara

Italic text

tukunyar ƙasa
tukwanen ruwa

Tukunya dai wata abu ce da ake amfani da ita wajen dahuwa, kamar magani, abinci da sauran su.[1]

Asalinta da amfaninta[gyara sashe | gyara masomin]

Tukunya

Asali dai tukunya ta samo asali ne daga tukunyar ƙasa domin har yanzu wasu na amfani da tukunyar ƙasa musamman a karkara.

Ana amfani da tukunya wajen;

  • Dahuwa
  • Aje ruwa
  • Al`ummar Hausawa na amfani da ita wajen binne mamaci/gawa

Ire-iren tukunya[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Tukunyar ƙarfe
  2. Tukunyar Laka/yumɓu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Tukunya". translate.com/dictionary/hausa-english. Retrieved 31 October 2021.