Rijiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgRijiya
Poço.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na architectural structure (en) Fassara, amenity (en) Fassara, spring (en) Fassara da Q11924308 Fassara
Amfani water catchment (en) Fassara
wata rijiya mai murfi

Rijiya jam'in rijiya shine rijiyoyi wani haƙa ce ko kuma rami mai zurfi wanda ake ginawa don samun ruwan amfani kama daga na sha, na wanki, da sauran amfani. Rijiya kala-kala ce akwai mai zurfi akwai mara zurfi akwai ƴar daidai, ya danganta da yanayin yadda za'a samu ruwa a wajen. Misali idan kaje irin arewacin Najeriya kamar su Zamfara, Sokoto, Borno, Katsina da dai sauransu har zuwa Nijar zaka ga rijiyoyin su da zurfi sosai wani gurin ma sai dai ayi amfani da dabbobi don jawo ruwan,[1]ana shan ruwan rijiya idan yana da kyau a wurin kanshi, ko da launi.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]