Buƙata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bugata A turance ana kiran kalma da requirement a hausance kalmar na nufin abunda mutum yake nema ko kuma abunda ake nema kafin abama mutum abinda ya nema.[1]

Misali[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ina da bukatan naira ɗari in yima 'yata aure.
  2. Bukata ta kama ni.
  3. Abinda ake bukata kenan.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.