Kabewa
Appearance
Kabewa | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Cucurbitales (mul) |
Dangi | Cucurbitaceae (en) |
Tribe | Cucurbiteae (en) |
Genus | Cucurbita (mul) |
jinsi | Cucurbita pepo Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso | kabewa, marrow (en) , pumpkin (en) , pumpkin seed (en) da pumpkin seed oil (en) |
Kabewa ko Kabushi (Cucurbita pepo), kabewa dai wata aba ce da ake amfani da ita wajen sarrafa abubuwan gargajiya. Musamman ma wajen yin miya. Kuma akan yi amfani da ita ta hanyoyi daban-daban. Musamman ɓangaren fate. Sannan ana amfani da ita wajen yin miyar taushe. Tana da sinadarai masu matukar mahimmanci da kuma amfani a jikin ɗan'adam musamman ma ta ɓangaren da ya shafi lafiya a duniya gaba daya. Masana sun tabbatar da cewa tana da nau'o'i kala-kala kusan guda 18,[1][2][3].
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://hausa.leadership.ng/amfanin-kabewa-ga-lafiyar-jiki/
- ↑ https://hausa.legit.ng/1133626-lafiyar-mutum-jarinsa-hanyoyi-6-na-inganta-lafiyar-dan-adam-da-kabewa-ke-yi.html
- ↑ https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html