Sukundireba
Appearance
Sukundireba | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | hand tool (en) da kayan aiki |
Amfani | fastening (en) |
Name (en) | šraubncijer da screwdriver |
Ta jiki ma'amala da | screw (en) |
Amfani wajen | Al'ada |
MCN code (en) | 8205.40.00 |
Screw driver wani abune da ake amfani dashi wajan juya noti walau gaba ko baya. Sannan a wasu lokutan ana ce mashi turn screw
Siffar jiki
Screw driver tana da handle wato madauki da kuma karfen dake juya noti. Yawan ci shi marikin ana hada shine da katako, a wasu lokutan kuma ana hada shine da roba. Shi kuma abinda ke juya notin, ana hada shine da karfe, ana hadashi da karfe mai kwari domin yin aiki ba tare da fargaba ba