Kujera

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kujera
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na seat (en) Fassara, furniture (en) Fassara, archaeological artifact (en) Fassara, artificial physical object (en) Fassara da furnishings (en) Fassara
Present in work (en) Fassara Do Chairs Exist? (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara tsawo, faɗi, launi da nauyi
kujerar aikin ofis a cikin ma'aikata
kujera gurin zama

Kujera abun amfani ce wajen zama a gida ko a wajen aiki, kujera dai tana da matuƙar mahimmanci a zamantakewar mutane walau a gidajen su ko wajen aikin su.

Asalin kujera[gyara sashe | gyara masomin]

Kujera dai ta samo asali ne tun daga itace inda ake maidata katakai daga karshe a sauya tsarin katako ya koma kujera, duk da akwai kujerar da akeyin ta da ƙarfe to.amman ita wannan cigaban zamani ne ya kawo ta.

Amfanin kujera[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Zama
  2. Aiki
  3. Neman kudi

Da dai sauran su su[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://ha.kasahorow.org/app/d/kujera/en?utm_campaign=d&utm_medium=ha&utm_source=blurb