Gado
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
furniture (en) ![]() ![]() ![]() |
Has immediate cause (en) ![]() | Bacci |
Amfani |
Bacci, Human sexual activity, sitting (en) ![]() ![]() ![]() |
Gado ko Makwanci da turanci Bed, shine abinda Dan'adam ke amfani dashi dan kwanciya, hutawa, zama da sauransu. gado ya kasu Kashi Kashi akwai gadon katako, akwai gadon karfe, akwai na silba, dana Kara amma 'yan kauye sune suke amfani da gadon Kara.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.