Tsaka
Appearance
Tsaka | |
---|---|
Scientific classification | |
|
Tsaka dabba ce qarama mai nau'in jaririn kadangare amma ba takai kadangare girma ba, mai cin qananun kwari, ana samun ta a duk fadin duniya inda yake da yanyi me dumi.[1] wanda ya hada da Africa da Europe. Tana da nau'i wanda yakai 195[2] inda an kasance ana wallafa qarin sababbin nauin tsaka da ake samu a ko wace shekara. kuma tafi rayuwa acikin dakuna, a turance ana kiranta da (Gecko) ko kuma (moon gecko) kasancewar tafi fitowa a lokacin da rana ta fadi.
Tsaka takasance komanta gobace
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.