Giginya
Appearance
Giginya | |
---|---|
![]() | |
Conservation status | |
![]() Least Concern (en) ![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Arecales (mul) ![]() |
Dangi | Arecaceae (mul) ![]() |
Genus | Borassus (mul) ![]() |
jinsi | Borassus aethiopum Mart.,
|






Giginya (Borassus aethiopum)
Bishiya ce dake fitowa a bayan gari, sannan ta na da matukar amfani ga al'umma musamman masu sana'ar sai da mafici, ita da bishiyar giginya ana san dadan ta tana maganin basir da sauran cututtukan da ban da ban. ana amfani da ganyen ta wurin yin mafi ci mai bada iska, sanan bayan an sha giginya akan yi amfani da kwallon ta wurin tattara su wurin da ya sannan abirne a kan samu miruci.