Jaki
Jaki | |
---|---|
| |
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Phylum | Chordata (en) ![]() |
Class | mammal (en) ![]() |
Order | Odd-toed ungulate (en) ![]() |
Dangi | Equidae (en) ![]() |
Genus | Equus (en) ![]() |
Jinsi | Equus africanus (en) ![]() |
subspecies (en) ![]() | Equus africanus asinus ,
|
General information | |
Tsatso |
donkey meat (en) ![]() |

wannan shine amalanke da jaki yake ja da mutane, don zuwa gona kai taki wani lokaci ma ana hawa don rage hanya
Jaki dabba ne daga cikin dabbobin gida, daga dangin dabbobi masu shayarwa. Ana amfani da jaki domin aikace-aikace na ɗakar kaya, haka nan ana amfani da shi waj
an sufuri wato tafiye-tafiye. Akan yi aikace aikace da jaki sosai.