Kusurwa
Kusurwa wannan kalmar na nufin lungu da aka ɓoye abu ko kuma abun ya ɓoye.[1]
Misali[gyara sashe | gyara masomin]
- Ɓera ya ɓoye a kusurwar ɗaki.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.