Makara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Makara: wani gado ne wanda ake haɗashi da wasu itace masu tsawo sai a daddatsa su, ana amfani da makara ne don sanya gawa ko kuma mamaci don tafiya dashi Maƙabarta a al'ada hausawa kuma haka addinin Musulunci yace ayi. Akance "makara mota hawa" ko kuma "makara mota liman" Amma yanzu da zamani ya chanja anfi amfani da ta ƙarfe wato wadda masu walda suke haɗawa.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]