Ɓera
Appearance
|
organisms known by a particular common name (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na | Rodentia |
| Taxon known by this common name (en) |
Cricetomys (mul) |


Ɓera[1] ko Ɓeraye a jam'i wasu na'uin hallitta ce cikin dabbobi dake yaduwa kusan a ɓoye, Ɓera dai dabbace mai tarihi data daɗe a duniya.
Ire-iren ɓera
[gyara sashe | gyara masomin]Akwai iren iren Ɓera da ake dasu guda 3 Wato ɓeran gida Ɓeran daji Ɓeran Masar