Taɓarya
Taɓarya tana cikin kayan da ake amfani da ita a gida.

Amfani[gyara sashe | gyara masomin]

Ana amfani da taɓarya ne wajen daka da jajjagen kayan miya har Sussuka ana yi da taɓarya ana kuma yin jima da taɓarya.[1] Taɓarya sassaƙa ta akeyi daga itatuwa kala-kala masu sana'ar sassaƙa sune suke sassaƙa ta bayan sun saro icen sai su maida shi abun amfani, Misali Taɓarya, Turmi, ƙotar fatanya da sauransu.[2][3]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "taɓarya cikin kayan aikin jima". Rumbun ilimi.com.ng. Archived from the original on 25 September 2021. Retrieved 26 December 2021.
- ↑ "sana'o'in Hausawa". Rumbun Ilimi.com.ng. Archived from the original on 28 January 2021. Retrieved 26 December 2021.
- ↑ "Taɓarya". hausadictionery.com. Retrieved 26 December 2021.