Amana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Amana: wannan kalmar na nufin riƙo da abunda aka bama mutum ya ajiye. Idan aka bama mutum ajiya ya ajeta sai ace yana da riƙon amana wanda a turance ake kira da Honest.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hermann G, Harris (1907). Hausa Stories and Riddles With Notes and a Copious. The Mendip Press, ltd., Weston-Super-Mare. Archived from the original on 2022-08-30. Retrieved 2022-08-30.