Gizago

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wikidata.svgGizago
TroughAdze.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na woodworking tool (en) Fassara

Gizago ko kuma Masassaƙi, Yana daga cikin abinda Maƙera da masu sana'ar Sassaƙa suke amfani dashi wajen sassaƙa ƙotar fatanya ko ta Gatari, haka ana amfani dashi wajen sassaƙa Turmi da Taɓarya da dai sauransu. Shima kuma ƙarfe ne da yake da kaifi sosai ana sashi ya ɗan lanƙwasa saboda idan anzo sassaƙa Turmi ta ciki.[1] Ƙotar shi sassaƙa ta akeyi itama.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Gizago". hausadictionary.com. 11 March 2019. Retrieved 15 September 2021.
  2. "kayayyakin sana'ar ƙira a ƙasar Hausa". rumbunilimi.com.ng. Retrieved 15 September 2021.