Sarauniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wikidata.svgsarauniya
noble title (en) Fassara, position (en) Fassara da sana'a
Bayanai
Applies to jurisdiction (en) Fassara unknown value
Yadda ake kira mace reina, queen regnant, reine régnante, regierende Königin da reina reinante
Yadda ake kira namiji regierender König
Sarauniyar Ingila Elizabeth
Sarauniyar Martha

Sarauniya na kan-Karaga (jam'i: Sarauniyoyi na kan-karagu) ita ce masarauciya mace monarch, wato mace mai mukami dai-dai dana Sarki, wanda ke mulki akan ikon ta, ba a ma'anar Matar sarki ba, wanda ke nufin mata ga Sarki mai sarauta, ko kuma queen regent, wanda ita ce mai-kula da Sarki yaro, wanda ke mulki na dan lokaci a yarintar sa. empress regnant ita ce sarauniya ko masarauciya mace dake mulki akan ƴancin ta da kuma iko a Daula.

Sarauniya dake kan-karaga nada karfi da iko datake gudanar da mulkinta, amma Matar Sarki ita kuma tana amfani ne da lakabi, karfi na daga cikin wanda mijinta ke dashi, amma bata amfani da ikon mulki kamar yadda mijinta ke dashi. Mijin sarauniyar dake mulki, shi bai iya amfani da irin iko da karfi na matarsa ko lakabinta. Sai dai kawai amatsayin sa na Mijin Sarauniya.

Amma queen dowager itace Matar Sarkin da yarasu. Mahaifiyar Sarauniya itace queen dowager (mai babban daki) itace mahaifiyar mai mulki na kan-karaga.