Mace
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
adult (en) ![]() ![]() |
Mabiyi | yarinya |
Nada jerin |
list of lists of women (en) ![]() |
Has quality (en) ![]() |
female voice (en) ![]() |
Hannun riga da | namiji |
Produced sound (en) ![]() |
female voice (en) ![]() |
Mace da turanci woman, mace itace halitta daya daga cikin halittu biyu na yan'adam, dayan kuma shine Namiji. Namiji da mace suna haduwa ko ta hanyar aure kodai sanadiyar soyayya, idan suka sadu ne suke haihuwa.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.