Jump to content

Kofi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kofi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na drinking vessel (en) Fassara, akwati da vessel (en) Fassara
Amfani drinking (en) Fassara
Facet of (en) Fassara tableware (en) Fassara
Contains (en) Fassara liquid (en) Fassara
Kofin shayi
kofin glass
Kofin yan wasa
koti

Kofi (an kuma sanshi da Moɗa) wani makwashi ne da zaka iya zuba Abu aciki yaɗauka ba tare da ya zubeba. kamar ruwa, shayi, Kunu, koko da sauran abubuwa da yawa. Akwai na roba akwai na kwano ko tangaran.yana zuwa a kaloli daban-daban

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]