Jump to content

Numfashi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Numfashi
biological process (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na gas exchange (en) Fassara
Bangare na respiration (en) Fassara
Product or material produced or service provided (en) Fassara breath (en) Fassara
Object class of occurrence (en) Fassara iska
zanan yanda numfashi me gudana

Numfashi hanyace ta gudanar da shiga da fitar iska a jikin halittu masu rai, hakan na faruwa ta hanyar shigar da iska mai sanyi zuwa cikin Huhu, domin amfanin jiki, sannan a sake fitar da iskar waje, iskar da aka fitar waje zata kasan ce iska mai zafi.