Bazawara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bazawara[gyara sashe | gyara masomin]

Bazawara de sunan mace ne wanda ta tabayin aure, ko mijinta ya rasu ko kuma su rabu. Zawarawa kuma jimla ne na bazawara. Da English kuma (Widow).