Mashi
Appearance
Mashi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Katsina | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 905 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Mashi karamar hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya, tana iyaka da Jamhuriyar Nijar . Hedkwatar ta tana cikin garin Mashi da ke kudu maso yammacin yankin a12°59′00″N 7°57′00″E / 12.98333°N 7.95000°E . Tana da yanki na 905 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006. Lambar ofishin tura sakonni na yankin ita ce 823.[1] Mashi gari ne mai dumbin tarihi da sarautu daban daban tun daga zamanin mulkin turawa har zuwa samun yancin kai na nigeria da kuma kafuwar jihar katsina
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.