Jump to content

Ku kirkiri account domain taimaka ma Hausa Wikipedia. Kirkirar account kyauta ne. Idan kuma neman taimako ku tambaya a nan.

Mazari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mazari Dan tsinke ne na itace kamar tsintsiya Amma Yafi tsintsiya kwari,an hada shi da dunkulen laka Yana da tsini daga kasa.ana amfani dashi wajen kadi ko murza auduga ta koma zare.