Alewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alewa
confection (en) Fassara
Kayan haɗi sukari
Kayan haɗi sukari
Said to be the same as (en) Fassara ame (en) Fassara da sugar candy (en) Fassara
Lollipop
mace nashan alewa
Hoton alewa
alawar diwali
alawa launi launi kan tire
Shagon kayan zaki

Alewa ko alawa itace narkakkiyar siga wacce ake sawa Kala ayanyanka abusar asakaka aleda asiyar. Itadai alewa abace wacce yawanci yara ke siyanta saboda tsananin zakinta, kuma akwai tazami ko wacce ake sayarwa akanti wato (sweet)KO (candy) wacce dau'inta yafi a kirga tanada dadi abaki to amma saidai aciki abun bahaka yakeba domin kuwa An gano alakar cutar da shan ababen zakin ne bayan da aka gudanar da wani bincike da aka wallafa a mujallar British Medical Journal, wanda kuma ya duba sama da mutane 100,000 a cikin shekaru biyar. Tawagar masanan ta Jami'ar Sorbonne Paris Cite ta nuna cewa tasirin da sikari ke yi a cikin jini na iya zama dalilin alakar. Sai dai har yanzu ba a tabbatar da sahihancin binciken ba kuma masana sun yi kira da a sake dubawa. To amma kodai menene kayan zaki nada matuqar illa ga lafiyar Dan Adam musammanma yara kanana.Yara nasan wannan abun saboda akwai zaki sosai.