Ɗaki
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
interior space (en) ![]() |
Bangare na |
architectural structure (en) ![]() |
- Ɗaki da yawa kuma Ɗakuna, wani wuri ne da Ɗan Adam ke samarwa kansa don yada zango ko don ya huta, ya yi barci da sauransu. Ɗaki na kasancewa shi kaɗai ko a cikin Gida, idan aka samu Ɗakuna da yawa a wuri sannan an kewaye su to sun samar da gida kenan.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.