Ƙwarya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Ƙwarya (Lagenaria siceraria), wadda a wasu guraren aka fi ganeta ta hanyar kwatance da butar duma, A na samunta ne ta hanyar fafe ɗan itacen nau'in wani tsiro dake fitowa daga ƙasa kamar sauran tsirrai wadda ake kira da duma. 'ya'yan tsirran na hayayyafa su kasance masu girman gaske kamar kankana. Idan aka girbe dumar akan ajiye don a shanya shi kuma ayi amfani dashi a matsayin kayan aiki, maɗaukai, ko kayan kiɗa.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]