Littafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svglittafi
Austria - Admont Abbey Library - 1407.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na document (en) Fassara, publication (en) Fassara da collectible (en) Fassara
Amfani source of information (en) Fassara da reading (en) Fassara
Nada jerin lists of books (en) Fassara
Tarihin maudu'i history of the book (en) Fassara
Model item (en) Fassara The Fellowship of the Ring (en) Fassara, Al Kur'ani, The Count of Monte Cristo (en) Fassara da Dream of the Red Chamber (en) Fassara
ISOCAT id (en) Fassara 1794

Littafi ko Jam'i Littattafai ya hada da duk wani abu da za'a iya rikewa da kuma duk wani abu wanda bana zahiri ba amma yana dauke da abun da littafin zahiri ke dauke da su, kamar Rubutu, Zane, ko dai wata alama dake nuna ilimi da ma wadanda babu komai a cikinsa amma dai an Samar da su ne dan aiki a matsayin littafi. Hakanan littafi na nufin bugaggun takardu wadanda suke da bangwaye biyu Littafi na zahiri ya kunshi Fallaye daban-daban da suka hadu ya zamanto littafi, sannan bangarensa daya a bude daya kuma a kulle, kodai an makale ta ko an dinke. Littafi daba na zahiri ba shine kamar wanda yake sanya a na'ura kamar wayar hannu, Kwamfuta, dadai sauransu.

Rabe raben littattafai[gyara sashe | Gyara masomin]

Littattafai sun rabu zuwa gida biyu ne wato Littafin Almara da kuma Wanda ba na almaraba.

Littafin Almara[gyara sashe | Gyara masomin]

Sune littattafai na kagaggun labarai, amma abinda bai faru da gaske ba,,. Kawai dai marubucin ne yake kirkirar wani maudu'i kuma ya rubuta labari a kansa. Misalin irin wannan shine Gandun Dabbobi.

Wanda ba na almara ba[gyara sashe | Gyara masomin]

Sune littattafan da aka rubuta su bisa ga abin da ya faru a gaske, kamar littafin tarihi, littafin koyon girki, littafin yan makaranta.

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]