Aure
| |
Iri |
legal institution (en) de married couple (en) nominal kinship (en) aukuwa institution (en) |
---|---|
legal separation (en) → | |
Has part(s) (en) | |
marital debt (en) |
Aure kuma ana kiransa da matrimony a turance ko daurin aure, ita ce zamantakewa tsakanin miji da mata, wanda haduwar ke haifar da iko da wajabci a tsakanin ma'auratan, da kuma tsakaninsu da 'ya'yan, da zasu Haifa ko su dauki riko ta hanyar wannan auren.[1] Akwai ire-iren aure iri biyu:
i. Auren Gargajiya
ii. Auren Zamani
Dukkansu aure ne wanda akeyi tsakanin masoya biyu, da kuma yardar masoyan da kuma iyayensu.[2]
Bayani Akan Ire-iren Aure
[gyara sashe | gyara masomin]Idan akace kasuwar aure musamman akasa irin nijeriya
To yakasu zuwa ukune
b. Auren zamani shine wanda akeyin shi a kotu tare da shaidawar alkali watau mai shara'a, ma'auratan suna biyan kudin fom daza su cika a gaban alkali. Bayan cika fom din za'a wallafa fom din a gidan jarida na kwan ashirin da daya (21), idan bayan wannan lokaci wani bai zo yace komai a kai ba, alkali zai basu takardan shaida daurin aure tsakanin masoyan biyu watau wanda da turanci ake kiranshi da "Marriage certificate" daga nan sai alkali yayi umarni da suje choci ko massalaci don aiwatarwa biza tsarin addinan da suke bi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Haviland, William A.; Prins, Harald E.L.; McBride, Bunny; Walrath, Dana (2011). Cultural Anthropology: The Human Challenge (13th ed.). Cengage Learning. ISBN 978-0-495-81178-7. "A nonethnocentric definition of marriage is a culturally sanctioned union between two or more people that establishes certain rights and obligations between the people, between them and their children, and between them and their in-laws."
- ↑ https://lawpadi.com/types-of-marriages-in-nigeria/