Miji
![]() | |
---|---|
affinity (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
miji/mata da male human (en) ![]() |
Bangare na |
married couple (en) ![]() |
Has quality (en) ![]() | namiji |
Hannun riga da | mata |
Miji shine Namiji dake cikin zaman aure. Kuma shi keda dukkan Iko da hukunce hukuncen dake kan miji amatsayin sa na spouse da wasu, dakuma girman da yake dashi a al'umma gun faɗa aji, wannan ya banbantu tsakanin al'adu daban-daban da canjawa a lokuta.