Mata (aure)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
mata
affinity (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na female human (en) Fassara da miji/mata
Bangare na married couple (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara mace
Hannun riga da miji da widow (en) Fassara

Mata ko matar aure itace macen dake a cikin alakar zaman takewar aure.

Kuma kalmar ana cigaba da amfani dashi ga macen da ta rabu ko tabar alakar zaman aure, kodai ta sanadiyar saki ko rasuwar mai-gidanta, mijinta ne, ana kiranta da sunan widow da turanci, amma a al'adar bahaushe da wanda mijinta ya rasu da wanda aka saka dukkaninsu ana kiransu ne da Zawarawa, na miji kuma bazawari.