Injin
Appearance
Injin: wannan kalmar na nufin duk wani abu da ake amfani dashi wajen samun sauƙin yin aiki wanda idan da ace mutum zai yi aikin zai ɗau lokaci bai gama aikin ba.[1] injin ya rabu kala kala. Akwai wanda ake aiki gona, akwai na duba lafiyar ɗan adam, akwai na niƙa, akwai na gina gine, akwai na haɗa takalmi da daisauransu.[2]
Amfanin Inji
[gyara sashe | gyara masomin]- Ana amfani dashi wajen samun sauƙin aiki.
- Ana amfani dashi wajen yin aiki batare da an samu kuskure ba.
Misali
[gyara sashe | gyara masomin]- Mallaminsu ya siya injin ɗin huɗa don amfani gona
- Mai aikin ƙuli tasiya injin ɗin yin tunkuza.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.
- ↑ Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.