Lokaci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lokaci
vector quantity (en) Fassara da spatio-temporal entity (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na series (en) Fassara
Bangare na spacetime (en) Fassara
Karatun ta philosophy of space and time (en) Fassara, general relativity (en) Fassara da sociology of time (en) Fassara
Quantity symbol (string) (en) Fassara t da τ
Has characteristic (en) Fassara unidirectionality (en) Fassara da time factors (en) Fassara
Manifestation of (en) Fassara measurable set (en) Fassara
Shafin yanar gizo w3.org…

[[File:Wooden hourglass 3.jpg|thumb|150px|right|Zubowar kasa a madubin-sa'a ana amfani dashi wurin auna lokaci. Kuma hakan ke nuna yanzu da ake ciki a tsakanin baya da kuma gaba

Lokaci: nuni ne ga wata gaba da ake ciki, ta dare ko rana. Kuma mizani ne na faruwar da babu kakkautawa sai dai cigaba dan kasancewa al'amurra cikin yanayi masu aukuwar da ba dawowa baya sai dai cigaba daga yanzu zuwa gaba

Lokaci adadi ne da ake aunawa  aukuwar dukkan al'amurra don tantance gabar aukuwar lamarin ko, jera lokuta. Ana amfani da lokaci domin daidaita lokacin da ababen da suka faru ko nisan lokaci da ke tsakaninsu, da kuma yawan nisan lokacin da karar sautin lokaci

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]