Zuma
Jump to navigation
Jump to search
Zuma | |
---|---|
confection (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | |
![]() | |
Kayan haɗi |
nectar (en) ![]() |
Kayan haɗi | ruwa |
Tarihi | |
Mai tsarawa |
Apis mellifera (en) ![]() ![]() |
Zuma wata halitta Allah ce, wadda takan zauna a cikin kogo bishiya, kogon dutse har ma a Rami a kasa. Allah ya ambaci Zuma a cikin Alqur'ani mai girma,wanda har Alqur'ani yace ita Zuma waraka ce ga cutuka (ruwa zuma).
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.