Titi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Titi hannu daya na zuwa Dana dawowa
wani titi
moto biye da titi

Titi shine shinfiɗaɗɗiyar hanyar kwalta wacce aka chakuɗata da kananan duwatsun kwaru (gravel). Titi na iya kasancewa me fadi ko gajere (single or dual line) aturance, haka Ana kasashi zuwa bangare da dama daga daya zuwa hudu yadanganta da yanda ake sonshi.


Sanannan akwai bangaren masu tafiya Dana dawowa (hannun zuwa Dana dawowa). Bayan haka Titi akwai na kasar Dana sama ma'ana na karkashin kasa musamman akasashen da suka cigaba.

Titi me hannu biyu-biyu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]