Itace

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
itace lokacin da suna danye
Bishiya
Bishiyoyi

Itaciya shine tsiro wacce take shekaru biyu ko sama da haka a ilimin kula da tsirrai wacce takeda turake na kututture dakuma ressa wadanda suke damfare da ita da ganyayyaki amafiya yawan dangoginta. Awani bayanin itaciya tana kadai tuwa ga takurarren ma ana cewa, tsiro wacce keda itace mai gwabi (bishiya) wadda take rika ko kasuwa tahanyar shekaru da dadama da tayi sannan tanayin tsawo mai nisa domin tsererenayar riskar rana sannan tana yin daruruwa dakuma dubbanin shekaru aduniya, awani ma ana kuma bishiyar kwakwa, gora, da ayaba suma itaciyace (bishiya). Bishi yoyi an kiyasta sunanan tu shekaru miliyon 370 dasuka gabata.

Bishiyoyi da ake sanyawa a gida

Kimanin rikakkun bishiyoyi miliyon uku ne abuniyarnan. Ana amfanida ita wajen yin kujeru, gadaje, gidaje, dabe, kofofi, rufin dakuna hura wuta, akwashi, kofuna, farantai, kwatamniya, tirame, tabare, dadaisauransu.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]