Jump to content

Zaure

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Zaure Wani sashe ne na gida Wanda ake fara gani kafin shiga cikin tsakar gida. Zaure yakan Zama wuri na farko da ake tarban baki kafin a shigar da su cikin kuryan gida. A yanzu ba'a cika samun zaure a maraya ba sai dai a karkara (kauye), abinda ya kofe zaure yanzu shine Falo. Falo wajen masaukin bakin ne na wucin gadi a cikin birane a halin yanzu.[1]

  1. "Zaure". hausadictionary.com. Retrieved 2 November 2024.