Hantsaki
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na | Plier |
| Amfani |
forging (en) |
| Kayan haɗi | karfe |
| Amfani wajen | Kira |



Hantsaki ko kuma Awartaki/Araftaki duka sunan shine da Hausa. Hantsaki wani ƙarfe ne mai kama da Almakashi wanda ake amfani dashi a Maƙera ana kuma amfani dashi wajen ɗaukan ƙarfe mai zafi don a riƙe shi a samun daman sarrafa ƙarfen ta yadda mai yin Ƙira (Maƙeri) ɗin bazai ƙone ba. [1]

.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ http://www.rumbunilimi.com.ng/KasarHausaKira.html#gsc.tab=0 Archived 2021-04-18 at the Wayback Machine