Jump to content

Plier

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Plier
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na hand tool (en) Fassara
MCN code (en) Fassara 8203.20.10
Plier

Plier wani abune wato kayan hannu ne da ake amfani dashi da hannu wajan kama wani abu musamman a wajan aikin lantarki ko kuma kanikanci. Kuma ana amfani da Plier wajan kama karfe mai zafi ko wayar lantarki. Sannan ana amfani da ita wajan malkasa wani abu domin anfanin yau da kullum.

Ire iren plier

Plier nada siffa kala kala, ya danganta ne da yanyin bukatar mutum ya zabi wadda yake so da kuma inda ya dace yayi amfani da ita.

Akwai combinational Plier, Cutter Plier, diagonal Plier, da kuma parallel Plier.

Tarihi

Duk da cewa Plier dole tana da wadanda suka hada ta, amma babu wanda za a jinjinamawa kasancewar wadanda suka bada gudummawa wajan ganin cewa an kera ta suna da yawan gaske saboda haka babu mutun daya tilo da ze samu wannan jinjinawa shi kadai.