Jump to content

Cuku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cuku
cheese and cottage cheese (en) Fassara, food ingredient (en) Fassara da food product (en) Fassara
Kayan haɗi madara
Nonon Shanu
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Platter tare da cuku da kayan ado
Cuku a cikin fasaha: Har yanzu Rayuwa tare da Cheeses, Almonds da Pretzels, Clara Peeters, c. 1615

Cuku samfuri ne da ake samu daga nono dabbobi wanda ake sarrafa suwa dandano iri-iri, sifa, da nau'i daga daskararren madara ko nono . Ya ƙunshi sunadarai da kitse daga nono, yawanci madarar shanu, bijima, awaki, ko tumaki . A lokacin sarrafashi, akan sanya wa madarar sinadaran acid da enzymes don daskarar da madarar. Daga nan sai a raba daskararren nono daga ruwan whey kuma a matse shi zuwa cuku.[1] Wasu cukun suna da ƙamshi dandano a kan fata, Fatar waje, ko duka.

  1. Fankhauser, David B. (2007). "Fankhauser's Cheese Page". Archived from the original on September 25, 2007. Retrieved September 23, 2007.