Tari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
tari
Pertussis.jpg
symptom
subclass ofclinical sign Gyara
has immediate causecough reflex Gyara
has effectcleaning, droplet infection Gyara
ICPC 2 IDR05 Gyara
NCI Thesaurus IDC37935 Gyara

Tari wani ciwo ne dake kama masu rai a sashen makogaro zuwa zuciya, akan samu tsaiko tsakanin wanzuwar lumfashi a tsakanin hanyar iska da zuciya. wanda hakan na faruwa ne a dalilin cuta data kama mutum.

Nau'i[gyara sashe | Gyara masomin]

Tari ya kasu gida-gida kamar haka:

  • Tarin Mura
  • Tarin Muran tsintsaye
  • Tarin Tibi
  • Tarin Taba
  • Tarin mashoko
  • Tarin shakewa
  • Tarin Fika