Kuɗi
kudi | |
---|---|
legal fiction (en) da medium of exchange (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | legal tender (en) , nominal good (en) da standard of deferred payment (en) |
Amfani | payment (en) da trade (en) |
Suna saboda | groschen (en) |
Tarihin maudu'i | history of money (en) |
Kudi, a inda akafi amfani da kalmar, tana nufin kowane irin abu da ake amfani dashi a wajen cinikayya, ana kiran shi da turanci medium of exchange, musamman wadanda ke kaiwa da dawowa, kamar Takardun banki da kwandala.[1][2] wani ma'anarsa shine ita wani tsari ne na kudi da ake amfani dasu musamman a cikin kasa.[3] Karkashin wannan ma'anar ne, Dalar Amurka, British pounds, Australian dollars, European euros da Russian ruble duk suka zama misalan kudi ne.[4]
Hayoyin Samun Kudi
[gyara sashe | gyara masomin]Akwai hanyoyin da ake samun kudi da yawa a duniya, ko a zamanin da bahaushe ya kasance yana da Ana iya miki din damina kudi sanao'in gargajiya. Archived 2021-10-25 at the Wayback Machine
Tun a wancen lokacin ya kasance yana yin su domin ya samu abun dogaro da kai wato idan yayi zai samu kudi imma ta hanyar saida abun ko kuma ta hanyar sashi wani aiki da yayi a biya shi lada, kodai ta hanyar yimasa kyauta ko ya roka a wajen wani.
Ire-iren kudi
[gyara sashe | gyara masomin]Kudi yakasu kashi da yawa, cikinsu akwai. kwandaloli(coins), akwai takardar(paper) kudi, sannan a zamance akwai kudin yanar gizo-gizo. da sauransu wanda ada, Akanyi amfani da Gishiri ko karfe mai daraja kamar su 'azurfa zinare da Duwatsu masu daraja.
Kudi a Zamanance
[gyara sashe | gyara masomin]A wannan karnin kuma da muke ciki al'umma sun wayi gari da nau'in kudin yanar gizo dana irgen banki (bank money), awannan zamani akanyi cinikayya batareda da kudi a hannun mai sayan kayaba. Dalilin samun nau'in kudin zamani, muddin akwai katin banki (ATM Card) a hannun mai sayayyan ko kuma na'urar sadarwa kamar komfuta da wayar hannu.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Currency". The Free Dictionary.
- ↑ Bernstein, Peter (2008) [1965]. "4–5". A Primer on Money, Banking and Gold (3rd ed.). Hoboken, NJ: Wiley. ISBN 978-0-470-28758-3. OCLC 233484849.
- ↑ "Currency". Investopedia.
- ↑ "Guide to the Financial Markets" (PDF). The Economist.