Gaisuwa
![]() | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
ritual (en) ![]() |
Gudanarwan |
greeter (en) ![]() |
Gaisuwa dai wata halayyar ce dake nuna girmamawa a tsakanin mutane inda akan so na ƙasa ya gaida wanda ake ƙyautata zaton na sama da shi ne, gaisuwa na kara bayyana hankali da tarbiyar mutum a duk inda ya tsinci kan shi.
Lokutan gaisuwa[gyara sashe | gyara masomin]
- Da safe
- A makaranta
- Da rana. Da dai sauran su
Ire-iren gaisuwa[gyara sashe | gyara masomin]
Ire-iren gaisuwa da ya dan ganta da yanyin addini ko al`ada ko kabila suke yin nasu gaisuwar.
Amfanin gaisuwa[gyara sashe | gyara masomin]
Cikin amfanin da gaisuwa take da shi aƙwai karawa mutum ƙima a idan al'umma sannan babbar girmamawa ce ga wanda ke sama da kai.[1]