Jump to content

Murhu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Murhu
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na stove (en) Fassara
Murhu
murhu

Murhu ko Murahu yana daga kayan aikin gida Murhu dai abu ne da ake amfani da shi wajen dafa abinci da sauran girke-girke. Na abinci ne ko na wani abu ne da ake ɗorawa akan murhu. Duk da dai yanzu murhu ya zama tarihi a birni sai dai a ƙauyuka.

Murhun gargajiya wanda aka sani iyaye da kakanni Akwai murhun duwatsu daake sakawa guda uku akwai Kuma murhun falanke irin Wanda kuma masu sana'an kwale kwale sukeyi Wanda ake zira itace aciki Sannan kuma yanzu Zamani yazoda murhun gawayi Wanda akeyinshi Da wayan dakecikin tayan manyan motoci Bayan ankona tayoyin

Sannan asali dai ana amfani da duwatsu ne guda uku wajen haɗa murhu, to sai dai yanzun kuma akwai cigaba da aka samu na murhun zamani wanda maƙera suke ƙera shi sai kuma wanda tekanolojin zamani ya kawo kamar wanda ake amfani dashi ta hanyar wutar lantarki da dai sauran su. Wani lokacin akan haɗa duwatsu biyar sai ya zamo murhun tuwo da miya [1]

Murhu
Murhun ƙarfe na zamani
wani ƙaton murhu na yumɓu (na ƙasa)
murahun ƙasa
murhun gas na zamani
  1. https://hausadictionary.com/murhu