Kibiya
Jump to navigation
Jump to search
Template:Infobox settlement Kibiya karamar hukuma ce a jihar Kano a Najeriya . Hedkwatar ta tana cikin garin Kibiya. Basaraken gargajiya na Kibiya shi ne tsohon Kwanturola Janar na Shige da Fice Sanata Usman Kibiya Umar.
Yana da yanki 404 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 710.
Nassoshi[gyara sashe | Gyara masomin]
Kananan Hukumomin Jihar Kano |
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi |