Gwarzo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Gwarzo ta na daya daga cikin kananan hukmoni arba'in da hudu (44) na jihar Kano. Gwarzo tana yamma da birnin Kano.