Ungogo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ungogo

Wuri
Map
 12°05′26″N 8°29′48″E / 12.0906°N 8.4967°E / 12.0906; 8.4967
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 204 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Ungogo local government (en) Fassara
Gangar majalisa Ungogo legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Ungoggo Ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano Nijeriya, mai tarihi Wanda take da manyan maluma musamman na dariƙun sufaye watau Darikar tijjaniyya da ta kadiriyya. Malaman da suka hada da kaman sheikh Aliyu harazimi da sauran ira iransa. Akwatin gidan wayarta shi ne 700.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi