Dala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgDala

Wuri
Locator Map Kano-Nigeria.png
 12°01′N 8°29′E / 12.02°N 8.48°E / 12.02; 8.48
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a Nijeriyajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 19 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Dala local government (en) Fassara
Gangar majalisa Dala legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Dala kusan za'a iya cewa nanne waje na biyu da mutanan kano sukafara zama bayan Madatai Da Kogin Jakara.

Dala wani Dutse ne da yake tsakiyar birnin kano sunan dusten ya samu ne dalilin zuwan wani gawurtaccen ɗan Farauta wanda Tarihi bai bayyana sunan saba,saidai sunan nuna yanda ya taho wato Dehlak wani tsuburi ne a ƙasar habasha. da yazo sai yazauna a gindin dutsen dala ana cewa dehlak sai zamani yasa sunan ya koma dala amma asalin sunan dehlak ne.

Dala a yau yanzu dala unguwace a kanon dabo kuma ƙaramar hukuma ce wanda itace tafi kowace ƙaramar hukuma yawan jama'a a Nijeriya baki daya. domin a Zabe da akayi a shekara ta 2007 tana da akwatin zabe guda ɗari biyar da biyar.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi